Posts

Showing posts from February, 2021

ZIKIR!!! ZIKIR!!! ZIKIR!!! KAGADAMA 2022

ZIKIR! ZIKIR!! ZIKIR!!! Kagadama 2022 Kungiyar Ibadur-Rahman Ta Garin Kagadama, Nafarin Cikin Gayyatar Yan'Uwa Musulmai Masoyan Annabi Muhammadu S.A.W. Zuwa wajen Taron ZIKIRI Wanda Tasaba Yi Aduk Shekara. Kamara haka: Wuri: Rana: Sunday February 27 st March 2022. Lokaci: 8:00 Nadare zuwa Wayewar Gari. Manyan Baki: Duk wanda yakasance Cikakken Masoyin Annabi Muhammadu s.a.w Yazamo Babban bako a wannan taro (Masoya narkakku a cikin Manzon allah s.a.w Sune manyan Bakin mu) Iyayen Taro: 1.Sheik M.nasiru Sheik ja'afar katsina 2.Malam Naziru nasiru Sheik ja'afar 4.Khalifa sheik Malam Mahi 5. Sheik malam Aminu sani Kagadama Masu Gayyata 1. Zakiru Bello Hassan(tela): 0806 664 6653 2. Shugaba M.Farouq Abubakar: 0706 555 4556 3. Zakiru Ahmad Hassan: 08034018666 4. Dr.Tijjani Mustapha(Batijjane): 07035914240 4. Mahadi Haruna: 07063597209 ...