ZIKIR!!! ZIKIR!!! ZIKIR!!! KAGADAMA 2022

ZIKIR! ZIKIR!! ZIKIR!!!
Kagadama 2022


Kungiyar Ibadur-Rahman Ta Garin Kagadama, Nafarin Cikin Gayyatar Yan'Uwa Musulmai Masoyan Annabi Muhammadu S.A.W. Zuwa wajen Taron ZIKIRI Wanda Tasaba Yi Aduk Shekara.
Kamara haka:

Wuri:
Rana: Sunday February 27st March 2022.
Lokaci: 8:00 Nadare zuwa Wayewar Gari.
Manyan Baki:
Duk wanda yakasance Cikakken Masoyin Annabi Muhammadu s.a.w Yazamo Babban bako a wannan taro
(Masoya narkakku a cikin Manzon allah s.a.w Sune manyan Bakin mu)
Iyayen Taro:
1.Sheik M.nasiru Sheik ja'afar katsina
2.Malam Naziru nasiru Sheik ja'afar
4.Khalifa sheik Malam Mahi
5. Sheik malam Aminu sani Kagadama


Masu Gayyata

  • 1. Zakiru Bello Hassan(tela):
    0806 664 6653
    2. Shugaba M.Farouq Abubakar:
    0706 555 4556
    3. Zakiru Ahmad Hassan:
    08034018666
    4. Dr.Tijjani Mustapha(Batijjane):
    07035914240
    4. Mahadi Haruna:
    07063597209
  • A ISO LAFIYA

    💞💖💖💖💖💞💖💖💖💖💞💖💖💖💖💞💕💕💗💗💘💘💝💝

    KAGADAMA 2022 🔊🏃 🚍 🚁✈ KAGADAMA 2022

    Comments