ZIKIRIN SHEKARA KAGADAMA LOKACI YADAWO 2023

; ZIKIR! ZIKIR!! ZIKIR!!! Kagadama 2023 Kungiyar Ibadur-Rahman Ta Garin Kagadama, Nafarin Cikin Gayyatar Yan'Uwa Musulmai Masoyan Annabi Muhammadu S.A.W. Zuwa wajen Taron ZIKIRI Wanda Tasaba Yi Aduk Shekara. Kamara haka: Wuri: KAGADAMA TOWN, CHARANCHI LOCAL GOVERNMRNT AREA KATSINA STATE Rana: Litinin(GOBE) st 1st May,2023. Lokaci: 8:00 Nadare zuwa Wayewar Gari. Manyan Baki: Iyayen Taro: 1.Sheik M.nasiru Sheik ja'afar katsina 2.Malam Naziru nasiru Sheik ja'afar 4.Khalifa sheik Malam Mahi 5. Sheik malam Aminu sani Kagadama Masu Gayyata 1. Zakiru Bello Hassan(tela): 0806 664 6653 2.MAlam Farouq Abubakar: 0706 555 4556 3. Zakiru Ahmad Hassan: 08034018666 4. TIjjani Mustapha(Dr Batijjane) : 07035914240 A ISO LAFIYA 💞💖💖💖💖💞💖💖💖💖💞💖💖💖💖💞💕💕💗💗💘💘💝💝 KAGADAMA 2023