ZIKIRIN SHEKARA KAGADAMA LOKACI YADAWO 2023

;

ZIKIR! ZIKIR!! ZIKIR!!!
Kagadama 2023


Kungiyar Ibadur-Rahman Ta Garin Kagadama, Nafarin Cikin Gayyatar Yan'Uwa Musulmai Masoyan Annabi Muhammadu S.A.W. Zuwa wajen Taron ZIKIRI Wanda Tasaba Yi Aduk Shekara.
Kamara haka:

Wuri:
Rana: Litinin(GOBE) st 1st May,2023.
Lokaci: 8:00 Nadare zuwa Wayewar Gari.
Manyan Baki:
Iyayen Taro:
1.Sheik M.nasiru Sheik ja'afar katsina
2.Malam Naziru nasiru Sheik ja'afar
4.Khalifa sheik Malam Mahi
5. Sheik malam Aminu sani Kagadama


Masu Gayyata

  • 1. Zakiru Bello Hassan(tela):
    0806 664 6653
    2.MAlam Farouq Abubakar:
    0706 555 4556
    3. Zakiru Ahmad Hassan:
    08034018666
    4. TIjjani Mustapha(Dr Batijjane) :
    07035914240

  • A ISO LAFIYA

    💞💖💖💖💖💞💖💖💖💖💞💖💖💖💖💞💕💕💗💗💘💘💝💝

    KAGADAMA 2023

    Comments

    شكرا لك جميل جدا يا أخي الكريم