Rabonsa Dayin Sallah Yafi Shekara Bakwai! Subhallahi!
Rabo Na Da Yìñ Saĺlah Na Fi Shekara Bakwai, Cewar Abba Dujal Wanda Ya Kawo Kansa Ofishin 'Yan Sandan Kano Bayan Tsawon Shekaru 12 Yana Kwacèn Wayoyin Jama'à
Ku saurari jawabinsa ku ji irin barnar da ya yi.